Wednesday, November 22, 2017

Wednesday, November 22, 2017
Assalamu alaikum Jama'ar arewa.  Na sake juyowa domin mu dan tattauna akan wannan mummunar abin da ita mallama Maryam Sanda ta aikata.  Wallahi, wannan abin takaici ta dame ni sosai. Ina mamakin yadda ya mace zata aikata wannan abin . Mu mata fa an san mu da tausayi da gafartawa, na zauna ina la'akari akan wannan abin, na yi wa kai na tambayoyi dayawa amma na kasa samun wasu via IFTTT

0 comments:

Post a Comment