Thursday, October 26, 2017

Thursday, October 26, 2017
Assalamu alaikum jama'ar SDK, da fatar kuna lafiya.  Na kawo maku babbar gaisuwa daga jihar Eko. Yaya ake ji da shigowar hunturu? Ina fatar duk a shirye muke.  Mutanen Arewa da ke SDK, mu nuna kauna ma kowane bil' adaman da muka gani, mu zauna lafiya, mu yi nesa da zanga zanga. Tashin hankali bata da riba . Mu yi zaman lafiya da kowa, ko kabilarka ka ce ko ba kabilar ka bace.Matasa, via IFTTT

0 comments:

Post a Comment